MATASA A DUNIYAR GIZO: Ce-Ce-Ku-Cen Da Manhajar CROWWE Ta Janyo A Najeriya

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shirin na wannan mako ya duba wata manhaja ta yanar gizo mai suna CROWWE da ta janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin masu amfani da ita a Najeriya, inda wasu ke zargin an kwafa wasu tsari da jaddawalin wasu kafafen sada zumunta kuma duk hakan na zuwa ne adai lokacin da mahukunta a kasar suka dakatar da ayyukan kafar Twitter a Najeriyar baki daya. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Ce-Ce-Ku-Cen Da Manhajar CROWWE Ta Janyo A Najeriya - 6'41"