Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Rawar Da Matasa Ke Takawa A Shafukan Sada Zumunta Wajen Ci Gaban Al'umma, Kasjhi Na Biyu 30 Mayu, 2021

Shamsiyya Hamza Ibrahim
Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shirin "Matasa A Duniyar Gizo" na wannan mako, ya yi nazari ne kan irin rawa ko tasirin matasa a shafukan sada zumunta wajen samar da ci gaban al’umma a fannonin da suka shafi tsaro, shugabanci da dai saurasu. A yi sauraro lafiya:

MATASA A DUNIYAR GIZO: Rawar Da Matasa Ke Takawa A Shafukan Sada Zumunta Wajen Ci Gaban Al'umma - '7:03'

No media source currently available


XS
SM
MD
LG