NAKASA BA KASAWA BA: Matashiya Mai Nakasa Da Ta Samu Kula Daga Makaranta, Afrilu 17, 2024

Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - Shirin na wannan makon ya duba yadda wata matashiyar da aka haifa da tawayar kwakwalwa ta fara samun sauyin fahimta da lakantar al’amuran zamantakewa sakamakon kulawar da take samu a makaranta.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Matashiya Mai Nakasa Da Ta Samu Kula Daga Makaranta, Afrilu 17, 2024.mp3