Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Matashi Da Hannu Daya Mai Kokarin Cimma Burinsa, Afrilu 02, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin na wannan makon muna jamhuriyar Nijar a jami’ar Abdul Moumouni ta birnin Yamai inda wani dalibin da aka yankewa hannu tun a lokacin da ya ke aji uku a Firamare ke kokarin ganin ya cimma burinsa na rayuwa.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Matashi Da Hannu Daya Mai Kokarin Cimma Burinsa, Afrilu 02, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG