VOA60 DUNIYA: IRAK Dubban Mafusatan Masu Zanga-Zanga Sun Mamaye Unguwar Ma'aikatan Diflomasiyya da ke Baghadaza

Your browser doesn’t support HTML5

Dubban Mafusatan Masu Zanga-Zanga Sun Mamaye Unguwar Ma'aikatan Diflomasiyya da ke Baghadaza da ake kira Green Zone, bayan da 'yan majalissar kasar suka ki amincewa da sabbin ministoci.