Accessibility links

VOA60 AFIRKA: IRAN Shugaban Afirka ta kudu Jacob Zuma ya Gana da Shugaba Hassan Rouhani.


Shugaban Afirka ta kudu Jacob Zuma ya gana da Shugaba Hassan Rouhani a farkon ziyarar sa Birnin Tehran na kwanaki uku inda ya yabi juyin juya halin Iran na shekarar 1979.

XS
SM
MD
LG