Accessibility links

VOA60 DUNIYA: GERMANY Shugaban Amurka Barack Obama ya Gana da Shugabannin Tarayyar Turai a Jamus.


Shugaban Amurka Barack Obama ya gana da shugabannin tarayyar Turai a Jamus don tattaunawa akan batun musayar bayanan sirri da tsaro, biyo bayan hare-haren da aka kai kwanan nan.

XS
SM
MD
LG