VOA60 AFIRKA: NIGERIA Dakarun Saman Najeriya Na Amfani Da Wata Fasahar Zamani, Wajen Fatattakar Mayakan Boko Haram

Your browser doesn’t support HTML5

Dakarun saman Najeriya na amfani da wata fasahar zamani, wajen fatattakar mayakan Boko Haram daga arewa maso gabashin kasar.