Accessibility links

VOA60 DUNIYA: BURKINA FASO Burkina Faso ta Kaddamar da Gina Wata Babbar Tashar Samar da Lantarki Daga Hasken Rana


Burkina Faso ta kaddamar da gina wata babbar tashar samar da lantarki daga hasken rana da zata lashed alar Amurka Miliyan 50, sannan mafi girma a yankin Sahel dake hamada.

XS
SM
MD
LG