Accessibility links

VOA60 AFIRKA: MALI A Bidiyonsa na Farko Cikin Watanni 22, Shugaban Kungiyar Ansar Dine, Iyad Ag Ghaly, Ya Yi Barazana Ga Faransa


A bidiyonsa na farko cikin watanni 22, shugaban kungiyar Ansar dine, Iyad Ag Ghaly, ya yi barazana ga Faransa da dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a Mali.

XS
SM
MD
LG