Accessibility links

VOA60 DUNIYA: LEBANON Hare-haren Kunar Bakin wake da wasu mahara su 3 suka kai a al-Qaa ya kashe mutane 5 wasu su 19 kuma sun jikkata.


Hare-haren kunar bakin wake da wasu mahara su 3 suka kai a al-Qaa, wani gari da kristoci suka fi yawa kusa da iyakar Lebanon da Siriyya, ya kashe akalla mutane 5 wasu su 19 kuma sun jikkata.

XS
SM
MD
LG