NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira da Abubakar Musa Machika Kan Taron Kare Ruwan Karkashin Kasa Daga Gurbata, Kashin Na Hudu - Satumba 21, 2021

Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraran mu su ka ji a makon da ya gabata, muna tattauna wa da Abubakar Musa Machika, masani ma’ada nan karkashin kasa kuma mai haka rijiyoyin burtsatsai, kan wani taro da ya halartar a birnin New York na nan kasar Amurka, kan yadda za’a kare ruwan karkashin kasa daga gurbata. Ga dai ci gaban tattaunawar ta mu...

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira da Abubakar Musa Machika Kan Taron Kare Ruwan Karkashin Kasa Daga Gurbata - PT 4