Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira da Abubakar Musa Machika Kan Taron Kare Ruwan Karkashin Kasa Daga Gurbata, Kashin Na Biyu - Satumba 7, 2021


Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraran mu su ka ji a makon da ya gabata, mun fara tattaunawa da Abubakar Musa Machika, masani ma’ada nan ‘kar'kashin kasa kuma mai haka rijiyoyin burtsatsai, kan wani taro da ya halartar a birnin New York na nan kasar Amurka, kan yadda za’a kare ruwan karakashin kasa daga gurbata. Ga dai ci gaban tattaunawar ta mu,

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira da Abubakar Musa Machika Kan Taron Kare Ruwan Karkashin Kasa Daga Gurbata
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:45 0:00


XS
SM
MD
LG