NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Aicahtou Yacouba Kan Shawarwarin Da Jamhiruyar Nijar Zata Gabatar A Taron MDD, Kashi na Uku - Agusta 3, 2021

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, ya tattauna da shugabar mata masu sarrafa madarar shanu, Aichatou Amadou Yacouba, kan shawarwarin da Jamhiruyar Nijar zata gabatar a taron Majalisar Dinkin Duniya.

Your browser doesn’t support HTML5

Hira Da Aicahtou Yacouba Kan Shawarwarin Da Jamhiruyar Nijar Zata Gabatar A Taron MDD