Pakistan Ta Fuskanci China Da Rasha A Madadin Amurka

Kasar Pakistan na kara karkatawa ga kasashen China da Rasha biyo baya kara nisantar kasar da Amurka keyi.