Sabon Rikicin Siyasa a Jihar Taraba

  • Aliyu Mustapha

CNPP

Hadakar jam’iyyun siyasa na son a rosa Hukumar Zabe
Hadakar jam’iyyun siyasar Nigeria na neman a gaggauta rusa hukumar zaben jihar Taraba tare kuma da gudanar da sabon zabe a kananan hukumomin Wukari da Karim Lamido da aka nadawa kantomomi. Jam’iyun sun yi zargin cewa kwamishinonin hukumar zaben ‘yan wata jam’iya ce, zargin da hukumar zaben ke musantawa. Babban kotun jihar dake zama a Jalingo ke sauraran shari’a. Wakilinmu Ibrahim Abdul’aziz na dauke da rahoto:

Your browser doesn’t support HTML5

Sabon Rikicin Siyasa a Jihar Taraba - 3:32