Shugaba Muhammadu Buhari A bukin Karrama Sojojin Da Suka Rasa Rayukan Su A Kenya

Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud Na Tsaye Dage Gefen Hagu A Yayin Da Ake Bukin Karrama Sojojin Kasar Kenya Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya

 

Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud A Lokacin Da Ake Bukin Karrama Sojojin Kasar Kenya Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya





 

Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud A Wurin Bukin Karrama Sojojin Kasar Kenya Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya




 

Sojojin Kasar Kenya  Yayin Da Ake Bukin Karrama Sojojin Kasar Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya, Bukin Da Ya Sami Halartar Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud



 

Shugaban Kasar Kenya A Yayin Da Yake Jagorantar Bukin Karrama Wasu Sojojin Kasar Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya



 

Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud A Barikin Sojoji Na Eldoret A Wurin Bukin Karrama Sojojin Kasar Kenya Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya