Takaitaccen Tarihin Yarima Philip Wanda Ya Mutu A Ranar Juma'a 9 Ga Watan Afrilu 2021

Your browser doesn’t support HTML5

Rahotanni daga Masarautar Burtaniya na cewa mijin Sarauniyar Ingila, Yarima Philip ya rasu. Shekararsa 99. “Cikin yanayi na alhini, Sarauniyar Ingila, na sanar da mutuwar mijinta, Mai Martaba Yerima Philip, Duke na Edinburg,” Sanarwar da fadar ta fitar ta ce.