A cikin shirin na wannan makon, Shirin Tsaka Mai Wuya ya fara nazari kan salon siyasar kasar Kamaru inda tunda kasar ta sami 'yancin kai, shugabanni biyu kadai su ka yi mulki.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Hira Ta Musamman Da Wasu Kwararraun ‘Yan Siyasa Guda Biyu Na Kasar Kamaru, Afrilu 19, 2022