Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Mun Leka Jihar Zamfara Da Ke Fama Da Sace Sacen Mutane 


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

TSAKA MAI WUYA: A cikin shirin na wannan makon mun leka Najeriya a jihar Zamfara, jihar da take ta fama da sace-sacen mutane musamman ‘yan makaranta a ‘yan kwanakin nan.

TSAKA MAi WUYA: Mun Leka Jihar Zamfara Da Ke Fama Da Sace Sacen Mutane
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:35 0:00

XS
SM
MD
LG