TUBALIN TSARO: Muhimman Batutuwan Tsaro Da Suka Ja Hankali A Shekarar 2023, Disamba 30, 2023

Hassan Maina Kaina

ABUJA, NIGERIA - Shirin Tubalin Tsaro na wanan makon ya yi waiwaye, da masu iya magana ke cewa adon tafiya, domin bitar wasu daga cikin muhimman batutuwan tsaro da su ka fi jan hankali cikin shekarar nan mai karewa.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Muhimman Batutuwan Tsaro Da Suka Ja Hankali A Shekarar 2023, Disamba 30, 2023.mp3