VOA60 Afirka: A Kenya 'Yan Sandan Kasar Sunce Akalla Mutane 50 Suka Mutu Sanadiyar Hadarin wata Motar Bas

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan sandan kasar Kenya sunce akalla mutane 50 suka mutu sanadiyar hadarin wata motar bas da ta birkice ta yi kaca-kaca a kudancin kasar Kenya.