Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: 'Yan Sandan Kasar Bulgaria Sun Kama Severin Krasimirov Wanda Ake Zargi Da Kisan 'Yar Jarida Viktoria Marinvoa

VOA60 Duniya: 'Yan Sandan Kasar Bulgaria Sun Kama Severin Krasimirov Wanda Ake Zargi Da Kisan 'Yar Jarida Viktoria Marinvoa
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A kasar Bulgariya 'yan sanda sun kama wani haifafen kasar Severin Krasimirov wanda ake zargi da kisan yar jarida Viktoria Marinvoa da kuma yi mata fyade.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG