VOA60 DUNIYA: POLAND Ayarin Sojojin Amurka A Poland Ya Iso Bakin Iyaka Da Germany

Your browser doesn’t support HTML5

Poland: Ayarin sojojin Amurka a Poland ya iso bakin iyaka da Germany a wani yunkurin karfafa NATO, yunkurin da Rasha ta kushewa.