VOA60 DUNIYA: A Belgium Tarayyar Turai ta bukaci kasashe membobin kungiyar da su kara kaimi don dakile COVID-19, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau, a Belgium hukumar Tarayyar Turai ta bukaci kasashe membobin kungiyar da su kara kaimi don dakile karuwar cutar Coronavirus, ta kuma ba da shawarar daukar matakai na fitar da allurar rigakafin, da wasu sauran labarai.