VOA60 DUNIYA: A Isra’ila Sakataren Harkokin Wajen Amurka Mike Pompeo Ya Yaba Mata A Yau Laraba A Matsayin Kawa Mai Yaki Da Cutar Coronavirus

Your browser doesn’t support HTML5

A Isra’ila kuma sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya yaba mata a yau Laraba a matsayin kawa a yaki da coronavirus da kuma ayyukan Iran a yankin kana ya kyautata zaton samun nasara a tattaunawar zaman lafiya da Washington ke yi da Falasdinu da bai taci tura a baya.