VOA60 DUNIYA: A Japan an cimma yarjejeniyar dage wasannin Olympics na Tokyo

Your browser doesn’t support HTML5

A Japan Shugaban kwamitin wasannin Olympic na duniya Thomas Bach, da Firaiministan Japan Shinzo Abe, suka cimma yarjejeniyar dage wasannin Olympics na Tokyo.