VOA60 DUNIYA: Sakon Shugaban Amurka Donald Trump Ga Hukumar Lafiya Ta Duniya WHO

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai mayar da rage kudin da Amurka ke ba hukumar lafiya ta duniya da yayi, ya za ma na dindindin, idan hukumar “ba ta kawo wani babban, ci ba, nan da kwana 30 masu zuwa.”