VOA60 DUNIYA: TURKEY Hukumomin Turkiyya Sun Kama Abdulkadir Masharipov, Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Mutane 39

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin Turkiyya sun kama Abdulkadir Masharipov, mutumin da ake zargi da kashe mutane 39 ranar sabuwar shekara a wani gidan rawa dake Istanbul.