VOA60 DUNIYA: Wani Bom Mai Karfin Gaske Da Hare-haren Bindiga Sun Kashe Mutane A Kabul Babban Birnin Kasar Afghanistan

Your browser doesn’t support HTML5

Afganistan: Wani bom mai karfin gaske da hare-haren bindiga a Kabul sun kashe mutane da yawa, yayin da wasu da dama suka ji raunuka.