Yadda ‘Yan Bindiga Da Suka Sace Dalibai a Kaduna Suke Dukansu

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda ‘yan bindigan da suka sace daliban wata kwaleji a Kaduna suke dukansu. Rahotanni sun ce ‘yan bindigan sun bukaci kudin fansa naira miliyan 500 kafin su sako daliban.