'Yan Gudun Hijirar Macedonia

'Yan sanda sun shiga tsakanin masu goyon bayan 'yan gudun hijira da masu kin jininsu.
 

'Yan gudun hijirar Macedonia.

'Yan gudun hijirar Macedonia.

'Yan gudun hijirar Macedonia.

'Yan gudun hijirar Macedonia.

Dubban mutane sun gudanar da wata zanga-zanga game da kin jinin 'yan gudun hijira a biranen kasashen Turai da dama.