Accessibility links

An Rantsar Da Sabbin 'Yan Majalissar Myanmar

A yau ne aka gudanar da taron rantsarwar a majalissar Myanmar da ke birnin Naypyidaw.

Bayan kusan rabin karni da sojoji suka kwashe suna mulkin mallaka a Maynmar, Aung San Suu Kyi ta jagoranci 'yan jam'iyyarta ta National League for Democracy da suka lashe kujeru da dama zuwa majalissar kasar. Fabairu 2-1-16
Bude karin bayani

Shugabar jam'iyyar rajin kare mulkin dimokaradiyya, Aung San Suu Kyi, a wajen taron farko na 'yan majalissar kasar a birnin Naypyidaw, Myanmar.  
1

2

Majalissar Myanmar.
3

Majalissar Myanmar.

Majalissar Myanmar.
4

Majalissar Myanmar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG