'YAN KASA DA HUKUMA: Abubuwan Da Ya Kamata Sabbin Shugabannin Da Za’a Rantsar A Najeriya Su Fi Maida Hankali A Kai- Mayu 09, 2023

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na dauke da tanbihi ne daga masu fashin baki game da ababubuwan da ya kamata sabbin shugabannin da za’a rantsar a Najeriya su baiwa fifiko.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: Abubuwan Da Ya Kamata Sabbin Shugabannin Da Za’a Rantsar A Najeriya Su Fi Maida Hankali.mp3