‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Kasuwar Jos Da Ta Kone Shekaru 20 Da Suka Gabata, Afrilu 15, 2024

Mahmud Kwari

JOS, NIGERIA - Shirin wannan makon ya sauka ne a Jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya don duba walagigin da ‘yan kasuwar Jos Main Market suka ce gwamnatocin jihar na yi musu tun bayan da aka kona kasuwar fiye da shekaru 20 da suka gabata.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA:Batun Jos Main Market Da Ta Kone Shekaru 20 Da Suka Gabata, Afrilu 16, 2024.mp3