VOA60 AFIRKA: ‘Yan Kunar Bakin Wake Sun Ta Da Bama-bamai a Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya wasu ‘yan kunar bakin wake uku ne suka ta da bama-bamai a Mauduguri dake arewa maso gabashin Najeriya, inda ya suka halaka farar hula daya suka kua jikkata wasu da dama.