'Yan kwana-kwana a Tanzania na ci gaba da kokarin shawo kan gobara a Dutsen Kilimanjaro, tsauni mafi tsayi a Afirka.

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan kwana-kwana a Tanzania na ci gaba da kokarin shawo kan gobara a Dutsen Kilimanjaro, tsauni mafi tsayi a Afirka.Ya ɓarke ​​ne a ranar Lahadi, 11 ga Oktoba. Wani jami’i daga hukumar kula da gandun daji ya ce wutar tana ci gaba da ci.