'Yan Shia Sun Yi Zanga-zangar Neman a Sako Shugabansu

Malam Babba Kaita yana zantawa da manema labarai lokacin da suke zanga zanga a Abuja

 'Yan Shia sun yi zanga zanga suna dauke da hoton shugabansu Shaikh Ibrahim El-Zakzagy

A wannan hoton suna tunawa da yadda suka ce wai sojoji sun yiwa 'yanuwansu kisan gilla taho mu gaman da suka yi a Zaria a shekarar 2015

Hoton Shaikh Ibrahim El Zakzagy