Zaben Amurka na 2020: Muhawarar Mataimakan ‘Yan Takara

Your browser doesn’t support HTML5

Ku kalli muhawarar mataimakan ‘yan takarar shugaban kasa a Amurka tsakanin Sanata Kamala Harris ta jam’iyyar Democrat da Mike Pence na jam’iyyar Republican.

Ranar Laraba, 7 ga watan Oktoba da karfe 9 na dare agogon Washington DC, wato Alhamis, 8 ga watan Oktoba da karfe 0100 agogon UTC.