ZAMANTAKEWA: Yadda Kungiyar Maharba Ke Inganta Zaman Lafiya, Afrilu 17, 2024

Zainab Babaji

JOS, NIGERIA - Shirin na wannan makon ya duba irin gudummowar da kungiyar kwararrun maharba a Najeriya ke bayarwa wajen inganta zaman lafiya.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Yadda Kungiyar Maharba Ke Inganta Zaman Lafiya, Afrilu 17, 2024.mp3