Da Gaske Ne Melania Trump Ta Saci Jawabin Michelle Obama? Saurari Dukkansu Biyu Ku Ji

Your browser doesn’t support HTML5

Ana zargin cewa jawabin da Melania Trump ta gabatar gaban taron Republican satar jawabin da Michelle Obama ta yi ne a 2008 a gaban taron Democrat. A saurari jawaban biyu gefe da gefe a ji.