ZAURAN VOA: Dokoki 44 Da Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya Suka Ki Amincewa Da Su, Kashi Na Uku - Nuwamba 27, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin na wannan makon, mahalarta zauren sun yi mahawara sosai a kan ba wa yara 'yan-ci da yadda Shugaban kungiyar da ke ba wa yara marasa galihu tallafin ilimi Saidu Sambo Kaptan ya yi bayanai a kan illar da rashin ilimantar da yara sama da miliyan kusan 20 a kasar, musamman wadanda tabarbarewar tsaron ya daidaita su, duba da yadda yawancin su a jihohin Arewa su ke.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAURAN VOA: Dokoki 44 Da Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya Suka Ki Amincewa Da Su PT3