ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Ilmi Da Kishin Zuciya, Oktoba, 23, 2023

Nasiru Adamu

ABUJA, NIGERIA - Kamar a makon jiya, sabon shirin Zauren Matasa ya sauka ne a jamhuriyar Kamaru, inda muka tara matasa don zantawa kan wani muhimmin darasi da amfani da shi ta hanyar da ta dace zai kawo riba.

Wannan darasi kuwa shi ne kishi, wato idan matasa za su yi kishin kasa ko kishin samun abun dogaro da kai ko ilimi za su rabauta, amma matukar kishi ne da zai kawo hassada ko kiyayya to ba shakka za a iya samun dana-sani.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Ilmi Da Kishin Zuciya, Oktoba, 23, 2023.mp3