Irin gudunmuwar da wasu ‘yan gudun hijira ke bayarwa wajen kyautata rayuwar sauran mutane da ke zama a sansanonin; Bankin Duniya ya ce hada-hadar kasuwanci ta intanet ta na samar da hanyar karfafa tattalin arziki a fadin Najeriya tare da rage talauci, da wasu sauran rahotanni
Rundunar sojin Najeriay ta ce za ta sayo sababbin jiragen sama 50, domin kara karfin ta na yaki da ‘yan ta’adda a yankin Arewa masu yamma na kasar.
Majalisar sarakunan fulani ta kasar Ghana ta karrama hukumar tallafawa ci gaban kasashe ta Amurka wato USAID sakamakon gudummawar da ta ke bayarwa wajen samarda ci gaban al'ummar kasar musamman Fulani.
An gudanar da gasar lig ta wasan kwallon Kwando da Olympics ta musamman ta nahiyar Afirka a Dakar, babban birnin kasar Senegal, da wasu rahotanni
Mashahurin mawakin na Afrobeat Davido, ya rattaba hannun yarjejeniya da kamfanin rarrabawa da kasuwancin wakoki na Amurka, da wasu rahotanni
A badini, matsalolin rayuwa da na sana’a, sun taru sun yi wa Zango Katutu da har suka haddasa masa damuwa, bayan rabuwarsa da matan da ya aura, da kuma wasu matsaloli a cikin masana’antar.
Domin Kari