Ana taruka da bukukuwan tunawa da ranar da Sardaunan Sokoto, Sir Ahmadu Bello, ya rasu a sassan Najeriya. Sardauna shi ne Firmiyan farko na kuma karshe a yankin arewacin Najeriya.
Wasu rahottani na cewa manyan zakarun kwallon kungiyar Chelsea guda biyu, Anelka da Alex na shirin barin kungiyar.