Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Anelka da Alex zasu bar Chelsea?


Nicolas Anelka, Chelsea

Wasu rahottani na cewa manyan zakarun kwallon kungiyar Chelsea guda biyu, Anelka da Alex na shirin barin kungiyar.

Ana fargabar cewa Chelsea zata fuskanci matsaloli idan har labaran da ake bayarwa, na cewa manyan 'yan kwallonta biyu, Nicolas Anelka da Alex zasu barta, suka zama gaskiya. Wakilin Muryar Amurka (VOA) a Sokoto, Murtala Faruk Sanyinna, ya hada mana wannan rahoton kan wannan cece-kuccen. Ga rahoton:

Saurari:

Aika Sharhinka

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG