Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yau Ake Jefa Kuri'ar Anincewa Ko Akasi Akan Cinikayya Da Ukraine


Wannan kuri'ar jin ra'ayin jama'ar ba wai ya zame tilas bane ayi aiki da ita, amma yana da muhimmamci domin gane irin goyon bayan da kungiyar take dashi

Yau ne ake sa ran ‘Yan kasar Holland suke jefa kuriaar amincewa ko kuma akasi na goyon bayan kungiyar tarayyar Turai akan samar da cinikayya da kasar Ukraine.

Wannan kuriar jin ra'ayin jamar ba wai ya zame tilas bane ayi aiki da ita, amma yana da muhimmamci domin gane irin goyon bayan da kungiyar take dashi, kuma sai gashi wannan yana zuwa watanni ukku da lokacin da kasar Birtaniya ta jefa kuria'ar amincewa na ko taci gaba da zama cikin kungiyar ta tarayyar turai ko kuma a’a.

Masu banbancin raayi da kasar ta Holland da kungiyar ta Tarayyar Turai sunce tana kokarin ganin ta kawo Ukraine, ne wacce ke kokarin ganin ta shawo kan cin hanci da rashawa da ya addabe ta da kuma matsalar ‘yan aware.

Masu goyon bayan ta suka ce wannan zai iya taimakawa kasr ta fannin tattalin arzikin ta kana ya kara inganta ‘yancin dana dam a kasar.

Yanzu haka dai shugaban kasar na Ukraine Petro Poronshenko ya bukaci yan kasar ta Holland dasu jefa kuriar cewa sun amince da wannan yarjejeniyar.

TASKAR VOA: Yadda Tsofaffi Ke Fama Da Lalular Yanar Ido A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Fim Da Aka Shirya Kan Leah Sharibu Ya Samu Lambar Yabo
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Kalubalen Da Masu Fama Da Lalurar Galhanga Ke Fuskanta
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Tasirin Cibiyar Kula Da Lafiyar Mata Da Yara Ta HopeXchange A Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:41 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG