Accessibility links

TASKAR VOA: Cikin Shirin Taskar VOA Na Wannan Makon Za mu Kawu Muku Ziyarar Hajia Aisha Buhari A Amurka


Cikin shirin wannan makon za mu kawu muke ziyarar uwargidan shugaban kasar Najeriya Hajiya Aisha Buhari da ta yi a Amurka da kuma Budewar wani katafaren asibiti mafi girma a yammacin Afrika a Niamey babban birnin kasar Niger.

XS
SM
MD
LG