VOA60 DUNIYA: Sojoji Sun Ce Sun Sake Kwato Muhimmin Masallacin Nan Na Al-nuri, Wanda Aka Lalata A Birnin Mosul
Iraqi: Sojoji sun ce sun sake kwato Muhimmin Masallacin nan na Al-nuri, wanda aka lalata a birnin Mosul, inda shugaban kungiyar ISIS ya yi shelar kafa daularsa, shekaru uku da suka gabata.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 25, 2022VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine