Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Bikin Bude Gidan Adana Kayan Tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM"

An kammala gidan adana kayan tarihi na littafi mai tsarki wanda akai wa lakabi da the Bible Museum a turance, kuma shine na farko mafi girma kuma mafi tsada inda aka kashe kudi akalla dalar Amurka Miliyan dari bakwai inda aka kwashe shekaru da dama ana ginawa a birnin washington, D.C

Domin Kari

XS
SM
MD
LG